ha_tn/jdg/05/24.md

459 B

Yael

Duba yadda zaka fassara a wannan a Alƙalai 4:17.

Heber

Duba yadda zaka fassara a wannan a Alƙalai 4:1.

kawo mishi man shanu

"Man shanu" a nan madara ne. Wannan ne madara mafi kyau da mutanen Yael suka fi so. AT: "kawo masa madara"

a akushin da ya cancanci a ba 'ya'yan sarki

Ma'anar wannan jimala ita ce cewa akushin mai kyaun gaske ne domin 'ya'yan sarki a ke ba su abubuwa mafi kyau. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)