ha_tn/jdg/05/21.md

690 B

Rafin Kishon ya share su

Dashike ruwa mai ƙarfi ta sauko, ta kuma sa ambaliya a rafin sai karusan suka maƙale a taɓo, sojojin dayawa kuwa suka nutse. AT: "Aka yi ambaliya a rafin Kishon da ya share sojoji Sisera" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Taka ya raina, ka yi karfin hali

A nan "rai" na nufin mutum ne gaba ɗaya. "a" na nufin Debora ne. AT: "Na ce da kai na taka da kuma karfin hali" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Sai ƙarar kofaton dawakan- sukuwa, sukuwar jarumawansa

AT: "Sai na ji ƙarar dawakai suna gudu. Dawakan Sisera masu karfi suna guduwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

sukuwa

gudu da sauri