ha_tn/jdg/05/17.md

392 B

Giliyad ya tsaya

A nan "Giliyad" na wakilce mazajen Giliyad. AT: Mazajen Giliyad suka tsaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Dan, me ya sa yake

A nan "Dan" na wakilce mazajen Dan. AT: Mazajen Dan, meyasa suka ya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Asha ya kasance

AT: Mazajen Asha suka kasance" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)