562 B
562 B
Sarakunan da ke Issaka na tare da Debora
A nan "da" na nufin Debora. AT: "Sarakunan da Issaka suna tare da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)
Issaka na tare da Barak
A nan "Issaka" na nufin kabilar Issaka. AT: "kabilar Issaka yana tare da Barak" (Duba: " rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Cikin zuriyar Ruben ana ta nazari a zuci
A nan "zuciya" na wakilce tunani. AT: "akwai tattaunawa da yawa game abin da ya kamata su yi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])