472 B
472 B
Suka iso daga Ifraim, waɗanda asalinsu na Amalek ne
AT: "daga Ifraim, ƙasar inda zuriyar Amalekawa suka taba zama a can" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
sun bi ka
A nan "ka" na nufin mutane Ifraim. AT: "bi su" ( [[rc:///ta/man/translate/figs-you]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-123person]])
daga Zebulun kuma waɗanda ke ɗauke da sandar hafsan
AT: "shugabannin sojoji daga Zebulun" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)