256 B
256 B
Ji muryoyin waɗanda ke waƙa a cikin lambu
A nan "muryoyin" na wakilce mutane suna waƙa.
suka sauko ƙasa zuwa ƙofofin birnin
A nan "kofofin" na wakilce dukan birnin. AT: "An koma garuruwansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)