ha_tn/jdg/05/01.md

283 B

A ranar nan

Cikakiyar ma'anar wannan maganar na a fili kamar haka. AT: "A ranar nan da Isra'ilawa su ka yi nasara da sojojin Yabin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

sa'ad da mutane cikin murna su ka miƙa kai domin yaƙi

"da mutanen su ka yarda su yi yaƙi"