ha_tn/jdg/04/23.md

512 B

Allah ya yi nasara da Yabin, sarkin Kan'ana, a idon mutanen Isra'ila

Ana maganar yadda Allah ya sa Isra'ilawa su ka yi nasara da Yabin kamar Allah ne da kansa ya yi nasara da Yabin sai mutanen Isra'ila na kallo. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ƙarfin

"ƙarfin sojoji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

su ka hallakar da shi

A nan "shi" na nufin Yabin ne da sojojinsa. AT: "su ka hallakar da Yabin da sojojinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)