ha_tn/jdg/04/21.md

411 B

turken rumfar

Wani itace ne ko karfe mai tsinin baki kamar kusa, da ake bugawa ƙasa domin ya riƙe rumfa.

zurfin barci

Kamar yadda mutum na wahala kafin ya fita daga rami mai zurfi, haka ma mutumin da ke barci mai zurfi baya tashiwa a sauki ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ta soke gefen kansasoke

"ya huda rami"

Barak ke fakon

"Barak na bi a guje" ko "Barak na bi a baya"