478 B
478 B
Sisera ... Yabin ... Hazor
Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Ya'el
Wannan sunar ta mace ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
gidan Heber Bakanine
A nan "gida" na wakilce iyalinsa. AT: "Iyalin Heber Bakanine" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ya juyo
Ma'anar wannan shi ne canja tunani domin a huta daga tafiya. AT: "taho nan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)