641 B
641 B
Yahweh ya sa sojojin Sisera su ruɗe
"Yahweh ya hana sojojin Sisera tunani da kyau" ko "Yahweh ya sa sojojin Sisera su firgita"
Barak ya runtumi
A nan "Barak" na wakilce kansa da sojojinsa. AT: "Barak da sojojinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
aka kashe dukkan sojojin Sisera da kaifin takobi
A nan "takobi" na nufin takobi da sauran kayan yaƙi da sojojin su ka yi amfani da shi a yaƙi. Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "Barak da sojojinsa sun kashe dukka sojojin Sisera da takobin su" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])