514 B
514 B
Yahweh ya ba ka nasara
Domin Debora na da tabbacin nasara, tana magana kamar Barak ya riga ya yi nasara a yaƙin. AT: "Yahweh zai ba ka nasara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pastforfuture)
Ba Yahweh ne ke jagorantakar ka ba?
Debora na wanar tambaya domin ta tunashe Barak cewa Yahweh na tare da su a yaƙin. AT: "Ka tuna, Yahweh ne ke jagorance ka." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
tare da dubu goma
"tare da 10,000" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)