271 B
271 B
Sa'ad da su ka faɗa wa Sisera
A nan ba wani takamame da ake nufi da "su". AT: "Sa'ad da wani ta faɗa wa Sisera"
Sisera ya kira dukkan karussansa
a nan "karussansa" na wakilce sojojin da su ke tuƙin karussansa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)