ha_tn/jdg/04/08.md

547 B

Muhimmin Bayani:

Barak na tattaunawa da Debora.

hanyar da ka ke tafiya ba za ta kai ka ga martaba ba

Ana maganar zaɓin da Barak ya yi kamar yana zaɓen wani hanya ne na tafiya. "Martaba" kuma kamar masaukin da ake tafiya zuwa gareshi. AT: "ba wanda zai martaba ka domin abin da ka aikata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

domin Yahweh zai sayar da Sisera ga hannun mace

A nan "hanu" na nufi ba ta ikon kashe shi. AT: "gama Yahweh zai sa mace da yi nasara da Sisera" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)