664 B
664 B
Yanzu
Ana amfani da wannan kalmar wajen dakatar da wani sashin asalin labari. A nan marubucin na ba da bayanin karin haske game da Debora. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)
Debora
Wannan sunar mace ce. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Laffidot
Wannan sunan na miji ne (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
alƙali
Allah ya kan zaɓi alƙalai su shugabanci Isra'ilawa a lokacin da suka shiga matsala bayan da su na cikin ƙasar Alkawari, kafin su ka samu sarakuna. Alƙalan ne a yawanci lokaci su ke ceton Isra'ilawa daga maƙiyansu.
dabino na Debora
A sa wa wannan Itacen sunar Debora.