ha_tn/jdg/04/01.md

876 B

mugun abu a fuskar Yahweh

Duba yadda zaka fassara a wannan a Alƙalai 2:11. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yahweh ya sayar da su ga hanun Yabin sarkin Kan'ana

A nan "hanu" na nufin iko da Yabin ke da shi a bisa Isra'ila. An yi maganar yadda Yahweh ya ba Yabin iko bisa sun kamar Yahweh ya sayad da su ne wa Yabin. AT: "Yahweh ya yaddar na Yabin sarkin Ka' anan ikon cin nasara a kan su" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Yabin ... Sisera

Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Hazor ... Haroshet Haggoyim

Waɗannan sunayen birane ne (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

karusan ƙarfe guda ɗari tara

"karusan ƙarfe guda 900" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

shekaru ashirin

"shekaru 20"