ha_tn/jdg/03/28.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayani:

Ehud na magana da mutanen Isra'ila a Ifraim.

gama Yahweh na gab da yin nasara da maƙiyanku

An yi maganar yadda Yahweh na taimakon Isra'ilawa wajen nasara da maƙiyan kamar shi Yahweh jaromin yaƙi ne da zai yi fada ya kuma yi nasara da maƙiyansu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kama mashigin ƙetare

"samu ikon bisa mashigin ƙetare"

mashigin ƙetare

gyafen kogi da ba zurfi kuma na da saukin ƙetare wa zuwa wani gyafen

bar wani ya ƙetare

"hana kowa ƙetare wa"

dubu goma

"mazaje 10,000" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Isra'ila ta mamaye Mowab da ƙarfinta

Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "sojojin Isra'ila suka yi nasara da Mowabawa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ƙasar ta sami hutawa

A nan "ƙasar" na wakilce mutane ne. AT: "Isra'ilawa su ka zauna cikin salama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

shekaru tamanin

"shekaru 80" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)