ha_tn/jdg/03/24.md

373 B

Tabbas ya na hutawa

Wannan magana ne ciki da'a, ana nufin bayi ne ko fitsari (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

har sai da su ka ji lallai su na sakaci da aikinsu

Su ka jira har su ka fara damuwa ko wani abu ya faru ne, kuma aikinsu ne su buɗe kofar dakin sarkin su.

su ka ɗauki makullin su ka buɗe

"ɗauki makullin su ka kuma buɗe kofofin"