230 B
230 B
yi kira ga Yahweh
A nan wannan yana nufin yin ihu ga wani nisa. Hakanan yana iya nufin neman wani don taimako, musamman Allah.
Ehud ... Gera
Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)