ha_tn/jdg/03/12.md

298 B

sai Yahweh ya ba Eglon sarkin Mowab ƙarfin

AT: "Yahweh ya sa Eglon sarkin Mowab ya yi ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Birnin Dabino

Wannan wani suna ne na Yeriko.

shekaru goma sha takwas

"shekaru 18" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)