737 B
737 B
Yahweh ya tayar da wani
An ambaci Yahweh wanda ya naɗa wani zai yi masa aiki na musamman kamar dai wanda ya ɗaga shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Otniyel ... Kenaz
Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
ya ƙarfafa shi
Wannan kalmar tana nufin cewa Yahweh ya taimake Otniyel da halaye don zama babban shugaba.
ya yi alƙalancin Isra'ila
A nan "alƙalancin" yana nufin ya jagoranci mutanen Isra'ila.
Ƙasar ta kasance da salama
A nan "ƙasar" na nufin mutanen da suke zama a wurin. AT: "mutane sun zauna lafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
shekaru arba'in
"shekaru 40" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)