ha_tn/jdg/03/07.md

815 B

mugun abu a fuskar Yahweh

"A fuskar Yahweh" a nan na nufin tunanin Yahweh game da abu. AT: "abun da Yahweh ya ce mugunta ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sun mance da Yahweh Allahnsu

Wannan karin magana ne. A nan "mance" na nufin "Isra'ilawa suka daina yi wa Yahweh biyayya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

fushin Yahweh mai zafi ya sauko

AT: "Yahweh ya yi fushi kwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sai ya sayar da su ga hannun Kushan Rishatayim

A nan "hanu" na wakilce iko ko sarrafawa. Wato, Kushan Rishatayim na wakilce kansa da sojojinsa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

Aram Naharayim

Wannan sunan al'umma ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)