ha_tn/jdg/02/20.md

872 B

Fushin Yahweh kuwa ya taso ma Isra'ila

An bayana fushin Yawweh kamar kamar wutar da ke ci. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wannan al'umma ta karya

A nan "al'umma" a nan na wakilce mutane ne. AT: "Waɗannan mutanen sun karya" ko "Isra'ilawa sun karya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ba su saurari muryata ba

"Murya" na wakilce abun da Yahweh ya ce. AT: "ba su yi biyyaya da abun da na umurce su su yi ba" ko "ba su yi mini biyyaya ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

za su yi biyayya da hanyar Yahweh da tafiya cikinta

Ana maganar yadda Yahweh na so mutanen su yi rayuwa kamar wani hanya ne da ake iya bi. Ana maganar biyyaya ga Yahweh kamar tafiya ne a kan hanyar sa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

baya ba da su ga hannun Yoshuwa ba

"baya bar Yoshuwa ya ci su da yaƙi ba"