788 B
788 B
A lokacin da Yahweh ya naɗa masu alƙalai
An yi maganar yadda Yahweh ya zaɓa musu alƙalai kamar ya na ta da mutanen ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
alƙalan domin su ... ƙuɓutar da su
Kalmar "su" na nufi Isra'ilawa.
dukkan kwanakin alƙalan
"mudin alƙalin na a raye"
tausayi
tagomashi ko nuna jinka ga wani
yayin da su ke nishi
Yadda mutum ke yi da murya a sa'ad da yana wahala shine ake amfani da shi a bayana raɗaɗin wahalar da Isra'ilawa ke ciki. AT: "Ya yin da suke wahala" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Su ka ƙi barin miyagun ayukansu ko taurin kansu
"Su ka ƙi daina aikata mugunta da taurin kai." AT: "Su ka ci gaba da aikata mugunta da kuma taurin kai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)