ha_tn/jdg/02/06.md

32 lines
1.1 KiB
Markdown

# Sa'ad da Yoshuwa
A nan mai ba da labarin na ba da takaitaciyar bayani game da tsaran Isra'ila bayan Yoshuwa suka yi zunubi wajen bautar allolin ƙarya, saboda haka Yahweh ya hukunta su. Amma zai turo da alkalai domin ceton su. Wannan takaitacen labarin ya tsaya a Alƙalai 2:23.
# da Yoshuwa ... ya mutu a shekaru 110
Aukuwar Alƙalai 1:1-2:5 ya faru ne bayan Yoshuwa ya rasu. Wannan na ba da labarin abun da ya faru a karshen lattifin Yoshuwa ne.
# wurin da aka sa shi
Wannan bayani na iya zama a fili. AT: "zuwa wurin da Yahweh ya ba su" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
# a zamanin
Ma'anar wannan shi ne lokacin da ruwar wani. AT: "a lokacin ruwar"
# dattawa
Wannan na nufin mutanen da suka taimaka a shugabancin Isra'ilawa, a sashin zaman adalci na jama'a da kuma al'amuran addini kamar doƙar Musa.
# su ka bi bayansa
Ma'anar wannan shi ne wadda suka yi rayuwa fiye da wani. AT: "suka rayu fiye da shi"
# Nun
Wannan suna na miji ne. (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# shekaru 110
"shekaru ɗari da goma" (Duba: [[rc://*/ta/man/translate/translate-numbers]])