767 B
767 B
Muhimmin Bayani:
Mala'ikan Yahweh ya ci gaba da magana da mutanen Isra'ila.
sai na ce, 'ba zan ... tarko a gare ku.'
AT: "Yanzu dai ina faɗa muku cewa ba zan ... tarko a gare ku." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])
zama ƙaya a gare ku
Ana maganar yadda Kan'aniyawa za su zama matsala ga Isra'ilawa kamar za su zama ƙaya ne a cikin Isra'ilawa. AT: "sa muku matsala" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
allolinsu za su zama tarko a gare ku
Ana maganar yadda Isra'ilawa na bautar allolin Kan'aniyawa kamar allolin karyan tarko ne da mai farauta ke kaman dabbobi da shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
kuka mai karfi
"kuka da hawaye kwarai"