1015 B
Soboda haka, ku furta zunuban ku
Ku yarda da abin da kuka yi da ba kyau wa sauran masubi domin a yafe maku.
ga juna
"ga kowan ne dayan ku"
domin ku warke
Wannan za'a iya bayyana a wata siffa. AT: "domin Allah ya warkar da kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Addu'ar mai adalci tana da karfin aiki kwarai
An hallarar da addu'a kamar wani abu mai karfi. AT: "idan mutumin da yake biyyaya ga Allah ya yi addu'a, Allah zai yi abubuwa mai girma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
uku ... shida
"3 ... 6" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
nace da addu'a
"addu'a mai ƙosawa" ko "addu'a na ƙwarai"
Sama ya bada ruwa
"Saman" mai yuwa na nufin sararin sama, wanda ya zama shine tushin ruwa. AT: "Ruwa yana fadowa daga sararin sama"
ƙasa kuma ta ba da amfanin ta.
Anan ƙasa ya hallara kamar tushin baroro.
'ya'ya
Anan " 'ya'ya" ta tsaya a masayin dukan baroron manomi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)