ha_tn/jas/05/13.md

1.5 KiB

Akwai wanda ke fama da tsanani a tsakaninku? Sai ya yi addu'a

Yakubu yayi amfani da tambayannan domin ya sa mai karatu yayi tunani akan damuwar sa. za'a iya juya ta kamar labari. AT: idan akwai wadda yake jure wa damuwa, sai yayi addu'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

akwai wanda yake murna? Sai ya raira wakar yabo

Yakubu yayi amfani da tambayan nan domin ya sa mai karatu yayi tunani akan albarkan sa. za'a iya juya wannan kamar labari' AT: idan wani yana murna,sai ya raira wakar yabo (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Akwai mara lafiya a tsakanin ku? Sai ya kira

Yakubu yayi amfani da tambayan nan domin ya sa mai karatu yayi tunani akan damuwanr sa. za'a iya juya ta kamar labari. AT: "idan Akwai mara lafiya, Sai ya kira" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

acikin sunar Ubangiji

"Suna" wannan ya tsaya a masayin mutumin Yesu Almasihu. AT: da ikon Ubangiji" ko "da ikon da Ubangiji ya ba su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Addu'ar bangaskiya zai warkar da mara lafiyan

Marubucin ya yi magana akan Allah ya na jin addu'a marasa lafiya ya kuma warkar da su kamar addu'a da kansa ya na warkar da mutane. AT: "Ubangiji zai ji addu'ar mai bangaskiya kuma zai warkar da mara lafiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Addu'ar bangaskiya

"Addu'ar da masu bi suke yi" ko "Addu'ar da mutane ke yi suna bada gaskiya cewa Allah zai yi yadda suka tambaya"

Ubangiji zai tashe shi

"Ubangiji zai warkar dashi" ko "Ubangiji zai taimakeshi ya koma ayukan sa daidai"