ha_tn/jas/05/12.md

904 B

Fiye da komai duka, 'yan'uwana,

wannan na da amfani 'yan'uwana:" ko "musamman' 'yan'uwana"

'yan'uwana

wannan na nufin masubi harda mata. AT: 'yan'uwa masubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

kada ku yi rantsuwa

yin "ransuwa" shene kace zaka yi abu, kokuma abu gaskiyane, kokuma manyan ikoki su rike ka ga tambayoyi. AT: kada kayi rantsuwa" ko "kada kayi alkawali"

ko da sama ko da kasa

wannan kalman "sama" da "kasa" na nufin ikoki na jiki ko na ruhu wadda ke sama ko kasa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

bari "I" ya zama "I", in kuwa kun ce "A'a", ya zama "A'a",

"kayi abin da kace zaka yi, ko kace abu gaskiyane, basai kayi rantsuwa ba"

don kada ku fada a cikin hukunci

Anan maganar yin hukunci kamar wani ya fadi,rugurguji da nauyin wani abu. AT: "Allah kuma ba zai horas da shiba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)