1.1 KiB
Kada ku yi gunaguni, 'Yan'uwana... ku
Yakubu na rubutawa dukan Yahudawa masubi da ke warwatse.
game da juna
"akan juna"
baza'a hukunta ku ba
AT: Almasihu ba zai yi maku shari'a ba (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Duba, mai shari'a
"ku saurara domin abin da zan faɗa gaskiya na kuma nada amfani: mai shari'a"
mai shari'a yana tsaye a bakin kofa
Yakubu ya kwatanta Allah, mai shari'a, kamar mutum wadda yake so ya shiga ta kofa yayi nauyin akan zuwan Allah ya yi kusa domin ya sharanta duniya. AT: "mai shari'an yayi kusan zuwa" Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
shan wuya da hakkurin annabawa, waɗanda suka yi magana a cikin sunan Ubangiji
" yaya annabawan dasu kayi magana acikin sunar Ubangij suka jimre wuya da zalunci"
magana acikin sunar Uabgiji
"Suna" wannan ya tsaya a masayin mutumin Allah. AT: "da ikon Ubangiji" ko "yi maganar Ubangijiwa mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Gani, mun duba
"ku saurara, domin abunda inaso in faɗa gaskiyane kuma nada amfani: mun duba"
wadda suka jimre
"wadda suka cigaba da bin ummurnin Allah ko da shan wuya"