ha_tn/jas/05/04.md

1.7 KiB

hakin ma'aikata yana kuka - hakin da kuka hana wa wadanda suka girbe maku gonaki

Kuɗin da yakamata ayi biya ana maganar sa kamar mutun wadda yake ihu domin rashin gaskiya da aka yi masa. AT: " hakika domin kaki ka biya wadda kayi hayar su suyi maka aiki a ganarka yanuna cewa baka yi daidai ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Kuma kukan masu girbin ya tafi ya kai ga kunnuwan Ubangiji mai Runduna

Ana maganar ihun masu girbin kamar za'a jisu a sama. AT: "Ubangiji mai runduna yaji kukan masu gribin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya tafi ya kai ga kunnuwan Ubangiji mai Runduna

Ana maganar Ubangiji kaman yana da kunnuwa kamar na mutane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kun sa zukatan ku sun yi kiɓa domin ranar yanka

anan an kalla mutane kamar shanu, dasuke marmari suci abinci suyi kiɓa domin ayanka su abiki. koda shike ba wadda zai yi biki a lokacin shari'a. AT: "haɗamar ku ya shirya ku domin masanancin madowamiyar shari'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zuciyar ku

"zuciyar " an duba ya zama sakiyar begen mutane, yana kuma nufin mutum gaba ɗaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Kun hukunta ... adalin mutum

Wannan ba halamar "hukunci" cikin azancin shari'a wadda akan sharanta mai laifi zuwa ga mutuwa. maimakon, kokuma na nufin zuwa ga masu karfi kokuma magayen mutane wadda suke wahalar da talakoki har ga mutuwa.

adalin mutum. Bai kuwa yi

" mutane da suka yi abin da ke da kyau. ba suyi" ana "adalin mutun" na nufin adallen mutane ba a gaya kuwa mutun ɗaya ba . AT: adallen mutane. ba suyi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun)

ƙi yarda da ku

"yi hamayyan ku"