ha_tn/jas/05/01.md

2.4 KiB

Mahaɗin Zance:

Yakubu ya gargaɗe masu kuɗi game da maida hankali ga rayuwan nishaɗi da kuɗi .

ku da kuke masu kuɗi

AT: 1) Yakubu na bada gargaɗi mai karfi game da masubi da ke da arziki, ko 2) Yakubu na magana ne akan masu arziki marasabi. AT: " ku da kuke da kuɗi kuma kun ce kuna grimama Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

domin bakin ciki iri-iri da ke zuwa gare ku

Yakubu ya ambata cewa mutanen za su sha wahala mai tsanani nan gaba, kuma ya rubuta game da wahalar kamar wani abu ne da take zuwa garesu. wannan kalman "bakin ciki"za 'a iya juyata kamar aikatau. AT: domin zaku sha tsananin wahala nan gaba " (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Arzikin ku ya ruɓe, tufafinku kuma duk cin asu ne. Zinariya da azurfar ku sun yi tsatsa

Arzikin duniya bata jimawa ko kuma wata madowwamiyar daraja. Yakubu yayi magana akan waddannan abubuwa kamar sun rega sun faru. AT: "arzikin ku zai ruba, asu kuma zasu ci tufafinku. zinariyar ku da azurfarku zasu yi tsatsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-pastforfuture)

Arziki ... tufafi ...zinariya... azurfa

waddannan abubuwan da aka ambata misalin abubuwa ne masu daraja ga mutane masu arziki.

sun yi tsatsa...sunyi tsatsa

An yi amfani da kalmomin nan domin a siffanta yadda zinariya da azurfa suke hasara. AT: "ke hasara ... yana yin hasara" ko " ke lalacewa ... sun lalace"

Tsatsar su kuwa zai zama shaida a kanku

Yakubu ya rubuta akan darajan abubuwan yadda suke da hasara kamar mutum ne wadda aka masa zargi a gidan shari'a. AT: "idan Allah yayi maka shari'a hasaran dukiyan ka zai zama kamar wadda aka zargi shi a gidan shari'a. lalacewa su" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] )

Zai cinye ... kamar wuta

Anan ana maganar lalacewar kamar wuta ne da zai kona masushi. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

jikinku

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

wuta

Wuta anan na tunashe mutane game da hukuncin Allah mai zuwa akan dukan mugaye. (Duib: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

domin ranakun karshe

Wannan na nufin dab da lokacin da Allah zai zo ya shara'anta dukan mutane. mugaye na tunanin cewa suna ajiyan arziki domin lokaci mai zuwa, amma ba su sani da cewa suna ajiye wa kansu shari'a bane. AT: "domin idan Allah zai yi maka shari'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)