ha_tn/jas/04/15.md

443 B

Maimakon haka, sai ka ce

"Maimakon haka, halin ka ya zama"

za mu rayu kuma mu yi wannan ko wancan

"zamu jima sosai muyi abin da muka shirya. "kalmanan "mu"baya nufin Yakubu ko masu sauraron amma misaline ga masu sauraron Yakubu su duba yadda ya kamata rayuwa ya zama.

ga wadda ya san abin da ya kamata ya aikata amma bai yi ba, ya zama zunubi a gare shi

duk wadda ya san ya kamata yayi abu mai kyau amma baiye ba zunubi ne gareshi