ha_tn/jas/04/06.md

995 B

Amma Allah ya bayar da alheri mai yawa

wannan ayan na da dangataka da ayan da ya wuce. "amma ko da shike ruhun mu yakan so abin da baza mu samu ba, ya ba mu alheri da yawa, idan mun kaskantar da kan mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

shi ya sa nassi ya ce ...Saboda haka ku mika

"Domin Allah ya bada alheri da yawa, nassin ... Domin Allah ya ba da alheri wa masu tawaliu, ku mika"

mai girman kai

wannan na nufin mutane ma su girman kai a duka. AT: "mutane masu girman kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

mai tawali'u

wannan na nufin mutane masu tawali'u a duka. AT: "mutane masu tawaliu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

meka wa Allah

"yi biyayya ga Allah"

Ku yi tsayayya da shaiɗan

yi gãba da shaiɗan" ko "kada ku yi abin da shaiɗan ya ka so"

zai kuma gudu

"zai kuma gudu daga nan"

kai

wannan kalman jam' i ne kuma yana nufin masu sauraro Yakubu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)