ha_tn/jas/04/01.md

1.8 KiB

Mahaɗin Zance:

Yakubu ya kwubɓi masubi sabo da ayukan duniya da rasin kaskanci. ya kuma izasu su kula da yadda suki maganar da juna.

Bayyani na dukka;

A wannan sashin kalmar da ake ce "kai da kanka," "naka," da "kai" jam'i ne kuma suna nufin masubi wadda Yakubu ya rubuta masu.

Me ke kawo gaba da rashin jituwa a tsakanin ku?

wannan kalma "gãba" da "rashin jituwa" a takaice na nufin abu ɗayane kuma za 'a iya fasarta su cikin aikatau. AT: "Don mai kuke da gãba da rashi jituwa a sakanin ƙu?" ko mai yasa kuke fada a sakanin ku?" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

Ba suna tasowa ne daga muguwar sha'awa da ke yaki a cikin ku ba?

Yakubu yayi amfani da tambayan nan domin ya kwaɓi masu sauraro. za' a iya juya shi kamar bayani. AT; suna zuwa da muguwar sha'awar ku na abubuwa, sha'awar mugunta da yake a sakanin ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

a cikin mutanen ku

Ma'ana mai yuwa ne 1) akwai fada a sakanin masubi na wuri ɗaya, 2) faɗa wacce take, anafadin fada ,yana cikin ko wacce mai bi.

Kuna kisa da kyashi, kuma ba za ku iya samu ba

wannan kalma "ka ƙashe" wannan na iya faɗin yadda mutane suke yin abu mara kyau don su sami abin da suke so. za'a iya juya ta kamar "ka yi dukan ko wacce irin mugunta ka samu ama baza ka samu ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Kuna danbe da faɗa

wannan kalma "faɗa" da "jayaya" suna nufin abu ɗaya na. Yakubu yayi amfani da su so nawa mutane suki musu a sakanin sa. AT: "ku fada kullum" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

kuna roko ta hanya mara kyau

Ma'ana mai yuwa ne 1) "kuna tambaya da muraɗi mara kyau" ko "kuna tambaya da halin mara kyau" ko 2) " kuna tambayan abubuwa marasa kyau "