ha_tn/jas/02/25.md

1.1 KiB

Ta wannan hanyar kuma ... baratarwa ta wurin ayyuka

Yakubu ya ce abin da ke gaskiya ce game da Ibrahim gaskiya ce kuma game da Rahab. Dukansu sun sami baratarwa ta wurin ayyaku.

ba Rahab karuwar nan ta samu baratarwa ta wurin ayyuka ... ta wata hanya dabam ba?

Yakubu ya mora tambaya da bai damu da amsa ba domin ya umurce masu sauraron sa. AT: "abin da Rahab karuwar nan ta samu baratarwa ... ta wata hanya dabam." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Rahab karuwar nan

Yakubu ya tsammanci masu sauraron sa su zama da masananciya game da labarin macen nan Rahab na Tsohon Alkawari.

masu leken asirin

Mutane masu kawo sakonni daga wani wuri

ta fitar da su ta wata hanya dabam

"sai sun sami taimako suka gudu suka kuma bar birnin"

Kamar yadda jiki idan ba tare da ruhu ba matacce ne, haka kuma, bangaskiya ba tare da ayyuka ba matacciya ce

Yakubu ya na maganan akan bangaskiya ba tare da ayyuka ya na kamar mataccen jikin da bata da ruhu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)