ha_tn/jas/02/14.md

2.3 KiB

Ina amfanin haka, 'yan'uwana, idan wani ya ce yana da bangaskiya, kuma ba shi da ayyuka?

Yakubu ya mora tambayoyi da ba su damu da amsa ba domin ya koyar wa masu sauraron sa. AT: "Ba si da kyau ko kaɗan, 'yan'uwanmu masubi, idan wani ya ce yana da bangaskiya, kuma ba shi da ayyuka." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

idan wani ya ce yana da bangaskiya, kuma ba shi da ayyuka

Za a iya sake maganar ta wurin cire ra'ayin sunaye "bangaskiya" da kuma "ayyuka." AT: "idan wani ya ce ya yi ĩmãni da Allah kuma bai yi abin da Allah ya umurce shi kada ya yi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Anya, bangaskiyar nan tăsa ta iya cetonsa?

Yakubu ya mora tambayoyi da ba su damu da amsa ba domin ya koya wa masu sauraron sa. Za a iya sake maganar ta wurin cire ra'ayin suna "bangaskiya." AT: "Cewa bangaskiya ba zai iya ceton sa ba" ko "idan mutun bai yi abin da Allah ya umurce shi ba, to ya na cewa bai yi ĩmãni Allah zai iya ceton sa ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

cetonsa

"an cece shi daga shari'an Allah"

kasance da ɗumi

Wannan na nufin "samun isashshen kayan sa wa" ko "samun magwanci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ku koshi

Abin da ya koshas da su abinci ne. Za a iya bayyana baro-baro. AT: "ku koshi da abinci" ko "samu isasshe ku ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

da jiki

ku ci, ku sa, ku kuma rayu a tsanake (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ina amfanin wannnan?

Yakubu ya mora tambayoyi da ba su damu da amsa ba domin ya koya wa masu sauraron sa. AT: "game da abin da bai da amfanin." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ɗan'uwa ko 'yar'uwa

'Yan'uwanmu masubi cikin Almasihu, koda namiji ko ta mace

bangaskiya ita kadai, ba tare da aikin da ya nuna ta ba, matacciya ce

Yakubu ya yi magana game da bangaskiya kamar abu mai rai indan mutun ya yi aiki mai kyau, kuma bangaskiya kamar mataccen abu ne idan mutun bai yi ayuka masu kyau ba. Za a iya sake maganar ta wurin cire ra'ayin sunaye "bangaskiya" da kuma "ayyuka". AT: "idan mutum ya ce ya yi ĩmãni da Allah, san nan bai yi abin da Allah ya umurce shi ba, bai yi ĩmãni da Allah ba ke nan" (See: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])