ha_tn/jas/02/12.md

681 B

Saboda haka, ku yi magana ku kuma yi aiki

"Saboda haka dole ku yi magana ku kuma yi biyayya." Yakubu ya umurce dukan mutanen da su yi wannan.

wadanda za a hukunta ta wurin 'yantacciyar shari'a

AT: "wa ya sani cewa Allah zai yi muku hukunci ta wurin 'yantacciyar shari'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ta wurin shari'a

Wannan nassi na nufin Allah zai yi hukunci bisa ga shari'a.

'yantacciyar shari'a.

"shari'ar da takan bada ainihin 'yanci"

Jinkai ya yi nasara a kan

"Jinkai mafi inganci ne akan" ko "Jinkai ya yaƙi." Anan anyi magana akan jinkai da ãdalci kamar su mutane ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)