ha_tn/jas/02/10.md

785 B

Duk wanda yake biyayya

"Duk wanda ya yi biyayya"

amma ya yi tuntuɓe ... ya saɓa shari'a gaba daya ke nan

tuntuɓe fadowa ƙasa ne lokacin da mutum ke kokarin tafiya. Anyi maganar rashin biyayya a wani ɓangaren shari'a kamar tuntuɓe a na kan tafiya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a hanya daya kadai

domin rashi biyayya na daya daga cikin abin da ake bukata a shari'a

Domin wanda ya ce

Wannan na nufin Allah ne, wanda ya bawa Musa dokan.

Kada ka yi

"Ka yi" shine ka dau mataki.

Idan ba ka ... amma ka yi ... ka zama

Anan "kai" na nufin "kowane dayan ku." Kodayake Yakubu na rubutawa zuwa ga yanwacin Yahudawa masubi ne, a wannan magana, ya mora mufuradi kamar yana rubutawa kowane mutum daya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)