ha_tn/jas/02/08.md

755 B

kuka cika

Kalmar nan "ku" na nufin Yahudawa masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

cika muhimmiyar shari'ar

"biyayya da shari'ar Allah." Allah ya ba wa Musa asalin dokoki, da an rubuta a cikin Littattafai na Tsohon Alkawari.

Ka kaunaci makwabcin ka kamar kanka

Yakubu ya ɗauko daga cikin faɗar Littafin Leviticus

makwabcin ka

"dukan mutane" ko "kowa da kowa"

to, madalla

"kana yi daidai" ko "kana yin abu mai kyau"

in kun nuna bambanci

"bada cikanken kulawa ga" ko "bada girma ga"

kun yi zunubi

"yin zunubi" wato, Karya doka.

same ku da laifin keta umarni

Anan anyi maganar shari'a kamar mutum da ke hukunci. AT: "laifin rashin ketare dokan Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)