ha_tn/isa/62/11.md

702 B

ga iyakar duniya

Wuraren da suke nesa da duniya ana maganarsu kamar su ne wuraren da duniya ta kare. Wannan jumlar kuma tana haifar da merism kuma tana nufin ko'ina a tsakanin ƙarshen. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ishaya 40:28. A "wurare mafi nisa na duniya" ko "duk duniya" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-merism]])

ɗiyar Sihiyona

"'Yata" tana wakiltar mutanen Yerusalem (Sihiyona).

Ki gani, ladarsa na tare da shi, kuma sakamakonsa ya sha gabansa

Waɗannan sassan suna wakiltar ra'ayi ɗaya don ƙarfafawa. Dubi yadda kuka fassara makamancin magana a cikin Ishaya 40:10. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism