ha_tn/isa/62/10.md

554 B

Ku shigo, ku shigo ta cikin ƙofofi

An maimaita kalmar "zo ta hanyar" don nuna gaggawa.

Ku gina, ku gina babbar hanya

Kalmar "gina" an maimaita shi don nanata cewa Yahweh yana buƙatar hanyan da sauri. “Babbar Hanya” tana wakiltar hanyar da mutane za su iya dawowa. Wannan yayi dai-dai da Ishaya 40: 3 da Ishaya 57:14. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ku tattara duwatsu

"Dauke duwatsu daga kan hanya don ya zama lami." Duwatsu suna wakiltar duk cikas ga saurin tafiya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)