ha_tn/isa/62/08.md

594 B
Raw Permalink Blame History

da hannunsa na dama da kuma hannunsa mai iko

Hannun dama da hannu suna wakiltar iko da iko. AT: "ta ikonsa da ikonsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Hakika ba zan ƙara bada hatsinki ya zama abinci ga maƙiyanki ba

Wannan yana nufin Yahweh ba zai bar magabta su ci Israilawa da ƙwace hatsinsu ba kuma. Wataƙila maƙiya sun ɗauki hatsi a baya azaman haraji ko ciyar da sojojinsu.

waɗanda suka tsinke 'ya'yan inabisu za su sha ruwan inabin

An tsara waɗannan maganganun tare don ƙarfafawa da kammalawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)