ha_tn/isa/62/06.md

629 B

masu tsaro a bisa ganuwarki

Wannan yana magana ne game da annabawa, jami'ai, ko kuma mala'iku, waɗanda koyaushe suna yin addu'a domin mutanen Yerusalem kamar masu tsaro waɗanda ke kiyaye birni koyaushe. Duba yadda kuka fassara "masu tsaro" a cikin Ishaya 52: 8 da Ishaya 56:10. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za su yi shuru ba dare da rana

Wannan yana nufin suna ci gaba da roƙon Yahweh ko kiran juna. AT: "suna roƙon Yahweh sosai a cikin yini duka" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-merism]])

Kada ku ba shi hutu

Anan "shi" yana nufin Yahweh.