ha_tn/isa/62/05.md

489 B

kamar yadda saurayi matashi yakan auri 'yar budurwa

Anan "'ya'ya maza" yana nufin mutanen Isra'ila kuma "ku" yana nufin Yahuda, ƙasar Isra'ila. Wannan yana nufin mutane zasu mallaki ƙasar kamar yadda mutum ya mallaki ƙaramar matarsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

kamar yadda ango ke farinciki da amaryarsa, Allahnki zai yi farinciki dake

Wannan yana jaddada farin cikin Allah game da alaƙar sa da mutanen sa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)