ha_tn/isa/62/01.md

381 B

ba zan yi shuru ba

Wataƙila shine "I" yana nufin Ishaya.

har sai adalcinta ya bayyana da haske sosai, kuma cetonta kamar fitila mai ci bal-bal

Duk kalmomin biyu suna tabbatarwa mutane cewa daga ƙarshe Allah zai zo ya ceci Isra'ilawa kuma zai kasance kamar yadda haske yake. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])