ha_tn/isa/61/10.md

891 B

Zan yi farinciki sosai cikin Yahweh

"I" yana nufin mutanen Allah suna magana azaman mutum ɗaya wanda Yahweh ya mayar da shi.

Gama ya suturce ni da mayafan ceto; ya suturceni da rigar adalci

Mutanen Allah suna magana kamar mutum ɗaya yanzu suna da ceto da adalci kamar yadda bayyanar su ta bayyane ga kowa. "Gargaji" da "tufafi" tufafi ne da kowa zai iya gani. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Gama kamar yadda ƙasa take fito da dashe-dashenta, kuma kamar yadda gona takan sa shuke-shukenta su tsiro

Wannan yana faɗin abu ɗaya ta hanyoyi biyu. Gaskiyar cewa duk abin da Allah ya ce zai yi tabbas zai faru idan aka kwatanta shi da gaskiyar cewa ƙwaya yakan tsiro bayan ya yi shuka. AT: "Kamar yadda iri da aka shuka a cikin lambu ya tsiro daga ƙasa ya girma" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])