ha_tn/isa/61/08.md

339 B

Zuriyarsu za su zama sanannu a cikin dukkan al'ummai, kuma 'ya'yan tsatsonsu cikin mutane

Waɗannan jimloli guda biyu suna nufin abu ɗaya. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Mutane daga wasu ƙasashe za su san zuriyarsu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])