ha_tn/isa/61/06.md

216 B

Za a kira ku

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Mutane za su kira ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ki zaki sami riɓi biyu

Wannan mai yiwuwa yana nufin yanki biyu na ƙasa.