shekarar tagomashi ta Yahweh, ranar ramuwar gayya ta Allahnmu
Duk waɗannan jimlolin suna nuni ne ga lokaci ɗaya. "Shekarar" da "rana" duka takamaiman
misalai ne waɗanda ke wakiltar mafi girma duka. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])